Profesa Abubakar Yusuf Bazata babban Jami'in tattara sakamakon zabe na 2023 ya ce Sanata Muhammad Adamu Aliero a matsayin Wanda ya lashe zaben Sanata na Kebbi ta tsakiya.
Sakamakon zaben ya nuna Muhammad Adamu Aliero ya sami kuri'a 126,588 yayin da Abubakar Atiku Bagudu ya sami kuri'a 92389.
Duba sakamakon zaben mukamin kujerar Sanata a Kebbi ta tsakiya
AA - Umar faruk 94
ADC - Muhammad Junaidu 435
APC - Bagudu Abubakar Atiku 92389
APGA - Muhammad Junaidu 344
APM - Haruna Muhammad Bello 228
NNPP - Zayyanu Magaji 921
NRM - Garba Faruk 310
PDP - Mohamma Adamu Mainassara Aliero 126,588
PRP - Ahmed Umar Rufai 992
SDP - Abubakar Bello Tilli 1874
ZLP - Muhammad Zayyanu 174
BY ISYAKU.COM
Rubuta ra ayin ka