Type Here to Get Search Results !

Wargi ya baci: Tinubu ya maka jam'iyyar PDP da LP a kotu kan hana ci gaba da tattara sakamakon zabe


Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya shigar da kara domin hana jam'iyyar LP da PDP hana ci gaba da tattara da bayyana sakamakon zaben shugaban kasa na ranar 25 ga watan Fabrairu da aka gudanar. Jaridar Aminiya ta ruwaito.

Wannan ya biyo bayan sanarwae da PDP, LP da jam'iyyar ADC suka fitar kan bukatar shugaban INEC ya sauka daga mukaminsa.

Jam'iyyun adawar sun zargi cewar an tafka magudi da kura-kurai a zaben da aka gudanar.

Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

Top Post Ad

Below Post Ad

Hollywood Movies