Jam'iyyun siyasa 5 a Najeriya sun rushe tsarinsu baki ɗaya, sun koma cikin inuwar jam'iyyar PDP kana sun ayyana cikakken goyon bayansu ga ɗan takarar shugaban ƙasa, Atiku Abubakar. Rahotun legit.ng.
Channels tv ta rahoto cewa jam'iyyun da suka É—auki wannan matakin sune, Allied Peoples Movement (APM), Action Alliance (AA), Action Peoples Party (APP), National Rescue Movement (NRM), da kuma African Democratic Congress (ADC).
Ki saurari karin bayani...
BY ISYAKU.COM
Rubuta ra ayin ka