Rahotanni daga Arewa Radio 93.1 na cewa wasu da ake zargin 'Yan Daba ne sun Tarwatsa masu zabe a Kadawa dake karamar hukumar Ungogo Kano
Masu zabe da jami'an wucin gadi sun tsorata yayinda wasu suka fara ficewa
Sai dai daga bisani jami'an tsaro sun kai dauki makarantar, yanzu haka ana kokarin ganin an cigaba da zabe kamar yadda dan jarida Nura Mudi ya rahoto.
BY ISYAKU.COM
Rubuta ra ayin ka