Type Here to Get Search Results !

Ba za a yi zabe a Mazabu 240 ba – INEC


 Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta ce ba za a yi zaben 2023 ba a mazabu 240 da ke sassan kasar nan daban-daban. Jaridar Aminiya ta ruwaito.

Shugaban hukumar, Farfesa Mahmud Yakubu ne ya bayyana hakan yayin wani taro da jam’iyyun siyasa ranar Litinin a Abuja.

Farfesa Yakubu ya ce mazabu na warwatse ne a cikin jihohi 28 da ma Babban birnin Tarayya Abuja.


Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

Top Post Ad

Below Post Ad

Hollywood Movies