Type Here to Get Search Results !

Zanga-zanga ta barke a jihar Kudu sakamakon hauhawan farashin man fetur (Hotuna)


Zanga zanga ta barke a  Benin City babbar birnin jihar  Edo ranar Litinin 30 ga watan Janairu yayin da jama'a suka bazama kan tituna domin nuna adawa da yawaitan karin kudin man fetur. Shafin isyaku.com ya wallafa. 

Masu zanga zangan sun kona tayoyi a kan wasu manyan tituna a birnin Benin babban Birnin jihar.

Majiyarmu ta ce masu zanga zangan sun yi zargin cewa ana siyar masu da man fetur a farashin Naira 400 a kowane lita.
Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

Top Post Ad

Below Post Ad

Hollywood Movies