Yan Majalisar dokokin jihar Kebbi guda 20 sun sanar da cewa sun ajiye mukamansu gaba daya. Shafin labarai na ISYAKU.COM ya samo
Wata sanarwa da Shehu Muhammad Yauri ya sanya wa hannu kuma yake zagayawa a shafukan sada zumunta ya sanar da haka ranar Alhamis 26 ga watan Janairu 2023.
Sanarwar ta ce wadanda suka ajiye mukamansu sun hada da mataimakin Kakakin Majalisar dokokin jihar Kebbi da sauran Yan Majalisar gaba dayansu.
![]() |
Ku biyo mu don samun karin bayani....
Daga ISYAKU.COM
Rubuta ra ayin ka