Rahotanni daga jihar Niger na cewa tsofaffin ma'aikatan Gwamnatin jihar Niger watan yan fansho, sun gudanar da Sallah tare da Alqunuti a kofar gidan Gwamnati da ke birnin Minna ranar Laraba 13 ga watan Janairu don neman Allah ya sa a biya su hakkokinsu na ritaya.
Daga ISYAKU.COM