PDP ta yi babban rashi a jihar Kebbi: Allah ya yi wa Abba Dr. Bello Haliru rasuwa, Dan takarar kujerar Majalisar wakilai na tarayya a PDP
Rahotanni na cewa Allah ya yi wa Abba Dr. Bello Haliru rasuwa ranar Juma'a .
Abba 'da ne ga jigon siyasar jihar Kebbi Dr. Bello Haliru.
Kafin rasuwaesa, Abba shi ne Dan takarar kujerar Dan Majalisar tarayya mai wakiltar Birnin kebbi, Kalgo da Bunza a jam'iyar PDP jihar Kebbi.
Allah ya jikansa ya yi masa rahama.