Yadda za ka tilasta bude url na labaran WhatsApp da basa budewa


Idan aka aiko maka labari a WhatsApp Kuma ka danna shudin rubutun da ke kasan kanun labaran amma ya ki buɗewa. Ga yadda za ka yi labarin ya bude.

Ka danna shudin rubutun sau daya ka Dan riki shi na tsawon dakika 2 zai kwafi link na labarin.

Sai ka bude wani mai binciken browser da kake bukata musamman Chrome, ko Firefox, sannan a liƙa hanyar da aka kwafi a cikin gurbin adireshin madadin watau address bar.

Sai ka danna shiga don zuwa rukunin Labarin a yanar gizon.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN