Ciwon hanta: Akwai jerin abubuwan sha waɗanda ke taimakawa wajen tsabtace yanayin hanta kamar yadda Labaran Likitoci suka bayyana.
Wasu daga cikin ababen sun hada da:
Kofi. Coffee yana da amfani ga hanta, musamman saboda yana kare al'amura kamar ciwon hanta mai kitse.
Ginger da lemon. Watau citta da lemun tsami.
Abin sha na oatmeal.
Tumeric
Koren shayi.
Abin sha na 'ya'yan inabi.