Babbar magana: Wani mutum ya kwada wa Amarya mari a wajen daurin aurenta (Bidiyo)


Wani faifen bidiyo da ya nuna yadda wani mutum ya mari Amaryarsa lokacin daurin aure a cikin Coci, lamari da ya sa bidiyon ya bazu a yanar gizo.

Mutumin ya mari amaryar nasa yana bin matakin da ta dauka yayin da yake kokarin sumbatarta.  Bikin ya gudana duk da mari da mutumin ya yi wa Amaryarsa.

Kalli bidiyon a kasa........

Previous Post Next Post

Information

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN