Da safiyar ranar Litinin 21 ga watan Nuwamba 2022, an rantsar da sabbin Alkalai guda 20 a babban Kotun daukaka kara na shari'ar Musulunci da ke garin Birnin kebbi.
Latsa kasa ka kalli yadda Alkalan suka rantse da Allah rike da Alkur'ani.
Latsa kasa ka kalli yadda Alkalan suka rantse da Allah rike da Alkur'ani.
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI