An rantsar da sabbin Alkalan Kotunan sharia'ar addinin Musulunci su 20 a jihar Kebbi (Hotuna)
November 21, 2022
0
An rantsar da sabbin Alkalai na Kotunan sharia'ar Musulunci su 20 a jihar Kebbi karkashin jagorancin Ag. Grand khadi Dr Tukur Sani Argungu da Chief Judge Muhammad Suleiman Ambursa.
Rubuta ra ayin ka