An gano mota tare da gawar Safeto Sanusi Kangiwa da Allah ya yi wa cikawa a hatsarin mota bayan motarsa ta fada cikin ruwa sakamakon hatsari tsakanin garin Makera da dutsen Dukku a garin Birnin kebbi.
Jama'a sun taimaka tare da jami'an yan sanda aka jawo motar daga cikin ruwa, kuma tare da gawar Sanusi a cijinta wanda ke gefen hagu a kujerar baya lokacin da aka jawo motar daga cikin ruwan rafin motar ta kife Kuma tayoyinta na fuskantar sama.
Latasa kasa ka karanta ainihin yadda hatsarin ya faru
https://www.isyaku.com/2022/10/yanzu-yanzu-ana-fargaban-safeto-sanusi.html