MAGANIN TARI
Idan mutun ya kamu da tari, sai ya nemi bagaruwa tamu ta gida ba ta Saudiyya ba guda daya, ya wanke ta da kyau
Ya dinga tsotsonta kamar alawa (Sweet) ya tsotsa har kimanin minti 5.
Ya dinga yin haka a rana akalla sau 4 har kwana 3.
Da yardar Allah zai rabu da tari gaba daya
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI