Type Here to Get Search Results !

Yadda za ku kori Tsaka daga gidan ku

Yadda za ku kori Tsaka daga gidan ku 


Kasamo tafarnuwa da gishiri sai ka shafe tafarnuwar da gishiri, sai ka jejjefa ta a ko wane bangare na gidan. 

Da yardar Allah bazata sake dawowa ba.

Daga: Dr. Shehu Sarkin Mayu

Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

Top Post Ad

Below Post Ad

Hollywood Movies