Type Here to Get Search Results !

Duba ababe 6 da ke faruwa da jikin dan adam kwana uku bayan mutuwa

Abin da ke faruwa da jikin dan adam kwana uku bayan mutuwa


Bayan kwanaki 3 da mutuwa, farce, ko kumbar hannaye da kafafu suna faciwa, za su ruguje daga jikin gawa. 

Kwanaki 4 bayan mutuwa, gashin kai zai zube daga kokon kai kamar wanda aka yi wa aski. 

Kwanaki 5 bayan mutuwa, kwakwalwa za ta fara rubewa, za ta narke ta zama ruwa-ruwa daga bisani ta zama tsusta da kwari.

Kwanaki 6 bayan mutuwa, fatar jikin dan adam za ta fara zama baÆ™ar fata, watau za ta fara zama baki komi haskenta, kuma a hankali ta rabu da Æ™asusuwan jikin dan adam. 

Kwanaki 7 bayan mutuwa, kayan ciki zai narke, zai fara fitar da wani mumunar wari mai Æ™arfi wanda ke farawa daga baki da al'aurar da ke jan hankali, wani lokaci tsutsa za su dinga fitowa daga baki da al'aurar mamaci. 

Bayan kwana 60 da rasuwa, duk jikin dan adam zai ruba ya zama kashi kawai. 

#tawali'u

Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

Top Post Ad

Below Post Ad

Hollywood Movies