Allah ya yi wa Malam Abubakar Muhammad wanda aka fi sani da Malam damma gwadangaji rasuwa.
Za ayi jana'iza ranar Lahadi 2 ga watan Oktoba da karfe tara 9:00 na safe.
A kofar gidan Magajin garin Gwadangaji, da ke Gwadangaji.
Ya rasu ya bar matan aure uku, yara da jikoki da dama.