An cafke saurayi da budurwa da suka aikata zina sunbur kiri-kiri da rana tasaka a gaban tashar mota a garin Gusau (Bidiyo)


Wasu matasa na miji da mace sun aikata zina kakara da rana tsaka a gaban Tashar mota a garin Gusau na jihar Zamfara. Shafin labarai na isyaku.com ya samo.

Rahotanni na cewa lamarin ya faru ne sakamakon wata gardama da ta kaure tsakarin macen da shi matashin. Inda suka yi gardama ko waye ya fi iskanci a tsakaninsu.

Rahotun ya kara da cewa bayan wannan kalubale ne, sai macen ta tube zindir, ta kalubalanci matashin cewa idan ya isa shi ma ya tube.

Sakamakon haka matashin ya tube, sai macen ta kwanta ta ce ya yi lalata da ita idan ya cika dan iska. Nan take matashin ya hauta kuma ya fara aikata lalata da ita.

An sanar da hukumar Hisbah na jihar Zamfara inda suka dira wajen kuma suka cafke wadannan matasa kuma daga karshe suka gurfanar da su a gaban wata Kotun shari'ar Musulunci a garin Gusau.

Latsa nan ka kalli bidiyo:

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=pfbid02GYKuUHcJUT8eG6KsSh1EZVsErfB9ePGV5jDJZeBsxSaxHjNtuq7CKnNCYvM7u4Vhl&id=374121336257025

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN