Rahotanni daga kafafen yanar gizo na cewa ana zargin wani ɗan ƙasar China ya yi tattaki har gidan budurwarsa ƴar Najeriya a Kuntau dake jihar Kano inda yayi mata yankan rago ta mutu har lahira.
A halin da ake ciki, wannan labari ya bazu a kaffaen sada zumunta inda aka gan hoton budurwar dan asaurayinta Dan kasar China .
Sai dai kawo yanzu hukumomi a jihar Kano basu fitar da wani jawabi kan zargin ba a hukumance .