Yunkurin tserewa daga Kotu bayan hukuncin kisa, duba bidiyon artabu da jami'an gidan Yari a harabar Kotu


Bayan da wata babbar Kotu ta yanke masa hukuncin kisa sakamakon kisan kai, matashi ya yi kokarin tserewa daga cikin Kotu lamari da ya ja artabu da jami'an tsaron Kurkuku a harabar Kotun a jihar Akwa Ibom ranar Alhamis 4 ga watan Agusta 2022. 
Latsa nan ka karanta cikakken Labarin.

Latsa kasa ka kalli bidiyo..

Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN