Wasu fusatattun matasa sun mori wani mutum daga al'ummar shiyyar Newsite a unguwar Satellite Town da ke garin Lagos bayan an kama shi turmi tabarya yana lalata da wani yaro dan shekara 13. Shafin isyaku.com ya samo.
An gan wasu matasa suna tura wasu kayakinsa a amalanke yayin da suka tasa keyarsa domin fitar da shi daga Unguwar.
Latsa kasa ka kalli bidiyo...