Wani matashi ya yi wa fitaccen Malami Malam Bello Yabo wankin babban bargo a wani faifen bidiyo da ke yawatawa a shafukan sada zumunta.
Matashin da ya ambato kasancewa a kasar Libya a faifen bidiyon, ya kalubalanci Malamin cewa ya je kasar Libya ya zagi shugaba Muhammadu Buhati ya gan abin da yara kanana za su yi masa.
Ya kuma ce Annabi bai zagi kowa ba a Waazi da ya yi a Duniya, sakamakon haka ya ce Bello Yabo baya da hujjar tasa Buhari a gaba yana tafka ashar da sunan Waazi.
Latsa kasa ka kalli bidiyon..