Matan kasuwa sun yi wa 'barawo' dan karen duka suka yi faretin shi, duba dalili (Bidiyo).. Isyaku News


Wani da ake zargin barawo ne ya samu fiye da yadda ya yi bayan da ya yi yunkurin yi wa  matan kasuwa sata a babbar kasuwar Accra na kasar Ghana. Shafin Isyaku News Online (isyaku.com) ya samo.

Wani faifan bidiyo da aka yada a yanar gizo ya nuna yadda matan kasuwar ke fareti suna dukan mutumin da duk abin da za su iya. 

Da farko dai ba ya adawa da dukan da ake yi masa amma da bugun ya tsananta, daga karshe ya gano hanyar tsira.

Kalli bidiyon a kasa......

Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN