Maganin ciwon sanyi na maza da mata...isyaku.comMAGANIN CIWON SANYI NA MATA DA MAZA.

Alamomi da ke nuna mace na dauke da cutar sanyi

 1. Jin zafi lokacin jima'i

 2. Kaikayin gaba

3. Fitar farin ruwa a gaba

 4. Gushewar sha'awa

 5. Warin gaba.

Alamomin cutar sanyi na maza

1. Kankancewar gaba

 2. Saurin inzali

 3. Kaikayin matse matsi

 4. Kaikayin gaba

 5. Gushewar sha'awa

 6. Da sauransu.

Abin da za a nema

 1- A samu namijin goro guda 5,

 2- A samu citta mai ashar (mai yatsu) guda 4, ko 5

 3- A samu tafarnuwa guda 3  ko 4

4- Lemon tsami guda 1

Sai a yankasu kanana kuma a jajjaga su, Shi kuma lemon tsami a yanka shi a matsa ruwan a cikin tukunya kuma a jefa bawon a ciki a tafasasu duka, A tace kafin a sha.  A zuba zuma idan za a sha dan yayi dandano, A sha rabin kofi sau uku 3 a rana na tsahon sati 2.

Insha Allahu za a sami waraka 

Credit: #maijalalaini islmic chamest.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN