Cikin Hotuna: Gwamnan kudu ya siya wa Yan sanda motocin tsaro da makamai na zamani domin fuskantar miyagu a jiharsa


Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo ya mika motocin tsaro Armoured Personnel Carriers (APCs), da makamai da ya saya wa Yan sanda domin ci gaba da jajircewa wajen samar da tsaro a jihar. Shafin Isyaku News Isyaku.com ya samo.

Safeto janar na Yan sanda Najeriya IGP Alkali Baba tare da rakiyar Mataimakin Safeto Janar na Yan sanda shiya na 9 AIG Issac Akinmoyede  tare da manyan jami'an Yan sanda da na Gwamnatin jihar Imo suka kasance a wajen takaitaccen bikin mika motocin da makamai ranar Talata.

Kalli Hotuna... Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN