BudgIT, wata kungiyar kare hakkin farar-hula, ta fitar da sakamakon wani bincike da ta yi a jihohin kasar inda ta nuna jihohin da ma'aikata ba su bin bashin albashi da kuma wadanda ma'aikatansu ke bin bashi na akalla wata daya ko fiye da hakan.
A rahotonsa, BudgIT ta ce nuna cewa jihohi kamar Edo, Ebonyi, Ondo da Taraba da kawo yanzu ma'aikatansu na bin bashi na wata shida da fiye da hakan. Legit.ng ta ruwaito.
Ga Jerin jihohin da ma'aikata ba su bin gwamnati bashi zuwa karshen watan Yulin 2022.
1. Sokoto
2. Borno
3. Zamfara
4. Katsina
5. Jigawa
6. Yobe
7. Kano
8. Bauchi
9. Gombe
10. FCT, Abuja
11. Kebbi
12. Niger
13. Kaduna
14. Kwara
15. Enugu
16. Oyo
17. Ogun
18. Ekiti
19. Osun
20. Lagos
21. Akwa Ibom
22. Rivers
23. Bayelsa
24. Anambra