
Amina Longoh: Minista mafi karancin shekaru da aka nada a kasar Nahiyar Afrika, duba shekarunta
August 21, 2022
Ita ce ke tafiyar da ma'aikatar kula da harkokin mata da kare martabar yara a kasar ta Afrika ta tsakiya.
An nada ta a wannan ma'aikatar tun shekarar 2020. Ta shafe shekaru biyu da watanni jere da juna a matsayinta na Minista a wannan ma'aikata.