Wani matashi a jahar kebbi ya sayarda motar da kadai ya mallaka domin daukar nauyin gyaran wasu tituna guda biyar a Unguwar bayan kara (Bidiyo)Fitaccen Dan wasan barkwanci Sulaiman Aliyu Wanda aka fi sani da Mai rubutu, ya sayar da motarsa guda daya tilo ya yi odan tipan yashi guda goma ya taimaka don gyaran titi ga jama'ar Unguwar Yar Kaiwa a Unguwar bayan Kara a garin Birnin kebbi. Kafar labarai na yanar gizo isyaku.com ya smo.

Latsa kasa ka kalli bidiyo:

https://www.facebook.com/134576693722549/posts/pfbid02QgjiQq7vbHQtbvi57P2GLUh48CuLrPwNbmWXyLwiXuGdGnu7FQ7aBHGC8H3Kvq9il/

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN