Wa ya fi arziki tsananin Ali Nuhu da Naziru M. Ahmed ?
Yanzu haka ana kiyasin cewa Jarumi Ali Nuhu ya mallaki fiye da $850,000 wanda haka ya sa ya zama mafi arziki da karfin fada a ji a Kannywood. Shafin isyaku.com ya samo.
Yana da kwatankwacin N362m kudin Najeriya. Yayin da Naziru M. Ahmad ke da kimanin N100m, wanda haka ya sa Ali Nuhu ya zama Attajiri bisa ga Naziru da sauran Jaruman Kannywood a madogarar rahotun harbilextips na 26 Mayu 2022.
Duk da yake saura Jarumai maza da mata na ci gaba da tasowa wajen neman ingantaccen rayuwa da madogara na tattalin arziki.