Type Here to Get Search Results !

Siyasar Kebbi: Sanata Adamu Aliero ya yi wani abin alhairi ga talakawa guda 500 a KH Kalgo gabanin babbar Sallah, duba ka gani (Bidiyo)


Sanata Adamu Aliero mai wakiltar Kebbi ta tsakiya a Majalisar Dattawan Najeriya ya sake taba zukatan talakawan jihar Kebbi bayan ya bayar da tallafin N20.000 ga mutane 50 a kowane Mazaba na karamar hukumar Kalgo a jihar Kebbi.

Latsa kasa ka kalli yadda lamarin ya kasance:

Bidiyo na farko


Bidiyo na biyu

Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

Top Post Ad

Below Post Ad

Hollywood Movies