Allah ya yi wa Hon. Aliyu Kwara, Hussaini Goro, Yakubu Magaji Alwasa, Abdullahi Abubakar Dalijan sun rasuwa sakamakon mumunar hatsarin mota da ya rutsa da su a hanyar Yauri da dare ranar Laraba.
Rahotanni na zargin cewa hatsarin ya rutsa da motar da suke ciki da kuma wata babbar motar Trela da ta dauko shanu kan hanyarta na zuwa Kudu.
Allah ya jikansu ya gafarta masu, ya ba iyalansu ikon jure wannan babban rashi ya kyauta makomarmu. Amin.
Rubuta ra ayin ka