Wani matashi Sulaiman Aliyu Marubuci ya roki Alkalin Kotu domin ya Kai shi gidan Yari har tsawon kwana uku domin ya yi ibada ya roki Allah ya sa Ahmed Bola Tinibu ya zama shugaban kasa. Kafar labarai na isyaku.com ya samo.
Kazalika Sukaiman ya ce yana kuma son ya yi amfani da wannan dama domin ya yi addua Allah ya ba Najeriya zaman lafiya.
Ainihin mazauni garin Birnin kebbi Sulaiman fitaccen mai wasan barkwanci ne
Latsa kasa ka kalli bidiyo