Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya (AGF) Abubakar Malami, ya auri ‘yar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Nana Hadiza a ranar Juma’ar da ta gabata, 8 ga watan Yuli. Kafar labarai na isyaku.com ya samo.
Nana Hadiza, mai shekaru 41, ita ce diyar Buhari ta uku tare da matarsa ta farko, Safinatu. Ta auri Abdulrahman Mamman Kurfi wanda ta haifi ‘ya’ya shida a wurinsu kafin rabuwarsu.
Hadiza ita ce matar Minista ta uku bayan Aisha da Fatima.
Rubuta ra ayin ka