Hotuna: 'Yan ajinsu shugaba Buhari sun kai masa ziyara a Daura, har daya na yi masa kyauta ba-zata

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karba bakuncin 'yan ajinsu a gidansa dake Daura a jihar Katsina yayin bikin babbar sallah.

Kamar yadda Buhari Sallau, hadimin shugaban kasan ya bayyana, mutum 14 ne suka kai masa ziyarar har da mace daya, Hajiya Binta 'Yar Malele.

Ya kara da bayyana cewa, daya daga cikin 'yan ajinsu, Sanata Abba Ali ya gwangwaje shugaban kasan da kyautar girmamawa.

A post shared by Buhari Sallau (@buharisallau1)

Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN