Fira na musamman tare da Isyaku Garba Zuru Mawallafin isyaku.com a NTA Birnin kebbi (Bidiyo)


Mawallafin shafin labarai na isyaku.com Malam Isyaku Garba Zuru ya magantu a hira na musamman da gidan Talabijin na NTA da ke Birnin kebbi inda ya tabo takaitaccen tarihin rayuwarsa, social media da matsalolinta da kuma mafita kan lamarin.

Latsa kasa ka kalli firar:

Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN