Dandazon al'ummar garin Daura a jihar Katsina sun fito kan titi domin gani da gaisawa da shugaba Muhammadu Buhati bayan gudanar da Sallar Idi.
Buhari yana garin Daura inda yake gudanar da takaitaccen hutun Sallah.
Latsa kasa ka kalli abin da ya faru a Daura bayan Sallar Idi
Rubuta ra ayin ka