An kama wani mutum yana sata a cikin Masallaci lokacin Sallar Juma'a, sakamakon haka aka ladabtar da shi. Shafin isyaku.com ya samo.
Bayanai sun ce an tilasta mutumin ya dinga yin sallah ba iyaka.
Rahotanni na cewa a lokacin rubuta wannan rahotu, barawon na kan Raka'a na 10.
Duk da yake asalin wannan labari bai fadi gari, wuri kk kasar da lamarin ya faru ba.
Kalli bidiyo a kasa...