Abin mamaki, bidiyon yadda wata karamar yarinya ta dinga zukar tabar Wiwi hankali kwance


Wata karamar yarinya ta bayyana a wani faifen bidiyo tana zukar tabar Wiwi a wani wajen shakatawa. Shafin isyaku.com ya samo.

Tuni dai faifen bidiyon ya yi tashe a yanar gizo inda aka gan yarinyar hankali kwance tana zukar tabar Wiwi, daga bisani ta nuna alama da hannunta.

Latsa kasa ka kalli bidiyo:


Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN