Yadda wata dalibar makarantar sakandare ta yi wa dan makarantarsu dan karen duka {Bidiyo)


Wani faifen bidiyo da ke yawatawa a intanet ya nuna yadda wata daliba ta yi wa wani dan makarantarsu dan karen duka.

Duk da yake ba a bayyana sunan makaranta, wuri ko garin da lamarin ya faru ba. Sai dai an gan yadda dalibar ta shake dalibin a yuyar rigarsa kuma ta dinga kai masa kulli ko ta ina tare da maka shi da kasa.

Kalli bidiyo a kasa:


Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN