Wata Jaruma da mai sayar da takalma sun gwabza a wajen bude wani sabon Plaza (bidiyo)Jarumar Nollywood Mercy Aigbe da mai sana’ar sayar da takalma, Lara Olukotun aka Larrit sun fafata a wajen bude wani sabon katafaren wajen kasuwancin zamani a ranar Lahadi 12 ga watan Yuni. 

Duk da cewa har yanzu ba a san abin da ya haddasa fadan ba, an hango Aigbe kafin a fara fadan tana hargitsi. 

Daga baya Larrit ta cire takalminta ta jefar da shi a wajen jarumar wanda hakan ya haifar da hatsaniya a wurin taron. 

Kalli bidiyo a kasa:


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN