
An damke kato mai shigar mata domin yin lalata (Bidiyo)
June 13, 2022
Comment
An kama wani dan kato da ya yi shigar mata mai suna Amarachi a garin Asaba na jihar Delta.
A cikin wani faifan bidiyo, Amarachi a lokacin da ake masa tambayoyi ya ce shi dan asalin jihar Imo ne amma yana Legas. Duk da haka, ya tafi Asaba don 'shirin rawa'.
Ya ce yana unguwar da masu yin lalata da su kan yi zaman banza, sai wasu maza biyu suka yi masa fyade, suka nemi su yi lalata da shi, kuma suka yi masa alkawarin ba shi N1500 wanda ya amince.
Ya ce suna jima'i ne a lokacin da aka kama shi. Ya kuma bayyana cewa tun shekarar 2016 ya shiga irin wannan aika-aika.
Kalli bidiyon da ake masa tambayoyi a kasa:
0 Response to "An damke kato mai shigar mata domin yin lalata (Bidiyo)"
Post a Comment
Rubuta ra ayin ka