Dan takarar shugabancin kasa karkashin jam'iyyar APC, Asiwaju Bola, ya tabbatar wa da 'yan Najeriya cew zai yi duk abinda ya dace kuma daidai karfinsa wurin dawo da kasar nan hayyacinta tare da magance matsalar kashe-kashe.
Tinubu yayi mika jawabin nasarar da ya samu, bayan an bayyana shi a matsayin wanda ya ci zaben fidda gwani, ya ce kashe juna ba ya daga cikin cigaba, Vanguard ta ruwaito.
Rubuta ra ayin ka