-->
Takardar shaidar komawar Adamu Aliero jam'iyar PDP ya bayyana, duba mataki na gaba (Hotuna)

Takardar shaidar komawar Adamu Aliero jam'iyar PDP ya bayyana, duba mataki na gaba (Hotuna)

Takardar shaidar komawar Sanata Adamu Aliero jam'iyar PDP ta bayyana. 

Wata majiya mai tushe ta sanar da mu cewa bayan komawar Sanata Aliero jam'iyar PDP mai adawa, zai kuma tsaya takarar kujerar Sanata na Kebbi ta tsakiya a jam'iyar PDP.Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel