Ministan Sharia kuma babban Lauyan Gwamnatin Najeriya Dr. Abubakar Malami SAN ya motsa siyasar jihar Kebbi sakamakon kalamai da ya yi da suka tayar da kura a fagen siyasar jihar Kebbi ranar Asabar 6 ga watan Yuni a Birnin Kebbi.
Latasa masa ka kalli bidiyo
Rubuta ra ayin ka