
Mustapha dan gidan tsohon Sarkin Kano Ado Bayero ya Angonce da Amare guda biyu rana daya (Hotuna)
June 26, 2022
Comment
Mustapha Ado Bayero, karami daga cikin yayan tsohon Sarkin Kano, Alhaji Abdullahi Ado Bayero, ya Angonce da Amare biyu rana daya.
Bayanai kan yadda aka gudanar da auren ya kasance a dunkule, domin har lokacin rubuta wannan rahotu Babu cikakken bayani. Sai dai rahotanni na cewa an gudanar da Fatihar daurin auren ne a Kano Yan kwanakin baya.
0 Response to "Mustapha dan gidan tsohon Sarkin Kano Ado Bayero ya Angonce da Amare guda biyu rana daya (Hotuna)"
Post a Comment
Rubuta ra ayin ka