An wallafa wani bidiyon bikin zanen sunan Jikan shugaba Muhammadu Buhati a yanar gizo. Kafar labarai na yanar gizo isyaku.com ya samo.
An gudanar da bikin zanen sunan Jikan Buhari da aka sa wa suna Zayd a birnin Istanbul na kasar Turkey.
Idan baku manta ba, Hanan Buhari da maigidanta Turad sun haifi dansu a watan Maris 2022.
Kalli bidiyo....