Jerin sunayen wadanda Bola Ahmed Tinubu ya yaye a duniyar siyasar Najeriya


Wadannan jama'a su ne wadanda Bola Ahmed Tinubu ya taimaka wajen kafa su a gidan siyasar Najeriya kuma har suka yi karfi suka zama masu amfani ga al'ummarsu a siyasance.


1. Prof. Yemi OSINBAJO (SAN)

2 Hon. Femi GBAJABIAMILA

3. Babatunde Raji FASHOLA

4. Akinwunmi AMBODE

5. Babajide SANWOOLU

6. Gboyega OYETOLA

7. Rauf AREGBESOLA

8. Adams OSHIOMHOLE

9. Kayode FAYEMI

10. Rotimi AKEREDOLU

11. Sen. Ibikunle *AMOSUN

12. late Sen. Abiola AJUMOBI

13. Hon. Femi PEDRO

14. Dr. Idia ADEBULE

15. Late Sen. Adebayo OSHINOWO

16. Sen. OLURNEMI TINUBU

17. Sen. Ganiyu SOLOMON

18. Sen. Olamilekan ADEOLA

19. Sen. Babafemi OJODU

20. Hon. James FALEKE

21. Sen. Olorunimbe MAMORA

22. Sen. Tokunbo AFIKUYOMI

23. Sen. Gbenga ASHAFA

24. Sen. Adetokunbo ABIRU

25. Amb. Musiliu OBANIKORO

26. Alh. Lai MUHAMMED

27. Hon. Opeyemi BAMIDELE

28. Hon. Adefulure ORELOPE

29. Hon. Abike DABIRI-Erewa

30. Dr. Muiz BANIRE

31. Dr. Leke PITAN

32. Dr. Kayode OPEIFA

33. Dr. Ben AKABUEZE

34. Adeyemi IKUFORIJI

35. Mudashiru OBASA

36. Hon. Toyin SUARAU

37. Hon. Lanre OGUNYEMI

38. Hon. Ayo ADEWALE

39. Hon Abdoulbaq Ladi BALOGUN

40. Hon. Kamal BAYEWU

41. Hon. Muri OKUNOLA

42. Mr. Babatunde FOWLER

43. Hon. Dele ALAKE

44. Hon. Tunji BELLO

45. Hon. Sunday DARE

46. Kehinde BAMIGBETAN

47. Muri OKUNOLA

48. Ismaila ADEWUSI

49. Mr. Joe IGBOKWE

50. Hon EBITIMI AGBARE, etc.


Mutum nawa ne cikin yan siyasar Arewacin Najeriya suka yi wa jama'a irin wannan gata?

Yan siyasar arewa guda nawa ne suka mayar da matasa Yan daban karfi da yaji ta hanyar saya masu kwaya da wiwi marmakin basu tallafin karatu na addini da na boko da jari domin su yi sana'a a arewa domin dogaro da kansu?

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN