
Tap di jan: Duba hotuna da bidiyon ayarin motocin wani shugaban karamar hukuma a jihar Kano
June 15, 2022
Comment
Wani faifan bidiyo da ke nuna dimbin motocin da ke cikin ayarin wani shugaban karamar hukumar a jihar Kano ya bazu.
Engr Abdullahi Garba Ramat wanda shi ne shugaban karamar hukumar Ungogo a jihar Kano shi ma ya raba wani faifan bidiyo da ke nuna ayarin sa cike da motoci na zamani a labaran sa na Facebook. Yana kan hanyarsa ta kaddamar da wasu ayyuka ne a ranar Talata, 14 ga watan Yuni, lokacin da aka yi faifan bidiyon tare da yada shi a shafinsa na Facebook.
An kuma yada hotunan ayarin motocin dauke da tambarin ofishinsa a kai a yanar gizo.
Kalli bidiyon a ƙasa:
0 Response to "Tap di jan: Duba hotuna da bidiyon ayarin motocin wani shugaban karamar hukuma a jihar Kano"
Post a Comment
Rubuta ra ayin ka